By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
News

Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan

Attajdid
Last updated: 2025/08/09 at 9:03 AM
Attajdid Published August 9, 2025
Share
SHARE

Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan.

 

Rahotanni dai na nuni da Najeriya ce kasar da ta fi kowacce yawan cutar tarin fuka a Afirka, kuma ana samun sabbin masu kamuwa da tarin fukar kusan 350,000 duk shekara a kasarnan.

 

Sabbin Injinan gano cutar tarin fuka na iya ganowa da kuma samar da sakamakon gwaji a cikin ƙasa da mintuna 30.

 

A saboda haka, Uwargidan Shugaban kasar ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su kara himma wajen ganin Najeriya ta kawo karshen cutar tarin fuka nan da shekarar 2030.

 

Da yake jawabi a wurin kaddamar da injinan a jiya a birnin tarayya Abuja, Tinubu ya lura cewa, duk da cewa cutar tarin fuka na iya warkewa, har yanzu ‘yan Najeriya da dama na mutuwa saboda cutar saboda babu fasahar gano cutar, da kuma takaita hanyoyin yin amfani da na’urorin tantance cutar da suka dace.

 

Hakanan, a wani muhimmin mataki na samar da cigaban fannin lafiya a kasarnan, Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Asibitin Renewed Hope Mother and Child Specialist Hospital mai dauke da gadaje 100 a Oko-Ita dake karamar hukumar Ibiono Ibom ta jihar Akwa Ibom.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 9, 2025 August 9, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Nijar ta Saye Hannun Jarin Bankin Musulunci a Niamey

Attajdid Attajdid October 9, 2024
An sake kama fursunoni 51 da suka tsere daga gidan yarin Maiduguri
Da Alama Za a Kwashe Shekaru Masu Yawa Ana Yaki a SudanYaƙin Sudan.
Dakarun Hamas Sun Kaiwa Sojojin Israel Jeran Hare-hare a Yankin Gaza
Jigawa Opens Tender For Construction of 45 Blocks Of Classrooms, Learning Materials
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?