By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: LABARAN HALIN DAKE CIKIN A GAZA DA GABAS TA TSAKIYA
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > LABARAN HALIN DAKE CIKIN A GAZA DA GABAS TA TSAKIYA
International News

LABARAN HALIN DAKE CIKIN A GAZA DA GABAS TA TSAKIYA

Attajdid
Last updated: 2025/10/09 at 5:49 PM
Attajdid Published October 9, 2025
Share
SHARE

A yau, Firayim Ministan Pakistan ya bayyana cewa yarjejeniyar da ta kawo ƙarshen kisan kiyashi a Gaza tana zama dama ta tarihi don samar da zaman lafiya na dindindin a Gabas ta Tsakiya.

 

Ya yaba da jagorancin Shugaba Donald Trump a tattaunawar, yana mai cewa hakan ya nuna jajircewarsa ga zaman lafiya ta duniya.

Haka kuma ya gode wa Qatar, Masar da Turkiyya bisa ƙoƙarinsu na cimma wannan yarjejeniya, tare da bayyana cewa Pakistan za ta ci gaba da aiki da ƙasashen abokai don tabbatar da zaman lafiya ga al’ummar Falasɗinu.

 

A Isra’ila kuwa, Gidan Rediyon Sojin Isra’ila ya ruwaito cewa rundunar da ke Gaza ta samu umarni da ta shirya don janyewa gaba ɗaya ko koma baya a cikin ’yan kwanaki masu zuwa.

 

A gefe guda, Ƙungiyar Jihadi al-Islami ta ce ceasefire da musayar fursunoni da aka cimma ba kyauta ba ce, sai dai ta yaba da ƙoƙarin ƙasashen Larabawa da na duniya.

Ƙungiyar ta jaddada cewa tashen hankali da jajircewar mayakanta ne suka bai wa Palasɗinu ƙarfi a teburin tattaunawa.

 

A nata bangaren kuma, Ministan Harkokin Wajen Italiya ya bayyana farin cikinsa da yarjejeniyar, yana mai cewa ƙasarsa na shirye ta tura dakarun wanzar da zaman lafiya idan aka kafa ƙungiyar kasa da kasa don taimaka wa Gaza.

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid October 9, 2025 October 9, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Shugaban JAMB ya nuna goyon baya ga tsarin kotunan Shari’ar Musulunci a Kudu-maso-Yamma

Attajdid Attajdid February 10, 2025
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba Shanu da raguna ga daliban da aka yaye a makarantar koyon kiwon dabbobi dake Bagauda.
Isra’ila Ta Cigaba Da Ruwa Bama-bamai Kan Fararen hula A Gaza
NG-CARES Distributes Motorcycles to Facilitators in Jigawa
Shugaban ƙungiyar ‘Yan Ta’adda ta Kasar Turkiyya (FETO) Fetullah Gulen ya Mutu a Kasar Amurka
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?