By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gazawar gwamnonin arewa ce matsalar da yaran da aka kama suka shiga
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gazawar gwamnonin arewa ce matsalar da yaran da aka kama suka shiga
News

Gazawar gwamnonin arewa ce matsalar da yaran da aka kama suka shiga

Attajdid
Last updated: 2024/11/04 at 4:39 PM
Attajdid Published November 4, 2024
Share
SHARE

Al’umma a faɗin Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin ƙasar.

 

Yaran waɗanda gwamnati ta zarga da cin amanar ƙasa, sun bayyana a hotuna da bidiyo mabanbanta cikin yanayi na galabaita, ta yadda wasunsu ko tsayuwa ba sa iya yi.

 

Masu ruwa da tsaki da kungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam sun yi tir da wannan mataki na kai yara ƙanana gaban kotu, tare da bayyana shi a matsayin cin zarafinsu.

 

Ra’ayi na bayan nan shi ne wanda gwamnan jihar Baushi Bala Abdulƙadir Muhammad ya bayyana wa BBC kan lamarin, wanda ya ce ya samu kiraye-kiraye daga sassa daban na ciki da wajen Najeriya kan lamarin.

 

 

Ya ce “wannan abu ya bamu tsoro tare da nuna babu tausayi abin ya ƙazanta gabatar da yara wadanda ba su balaga ba gaban kotu.

 

” Mu kuma a matsayinmu na gwamnoni ya nuna mana akwai abin da ya kamata mu yi wanda ba ma yi na kula da yara. Idan aka yi kame ya kamata a riƙa duba yadda yaran da aka kama su ke a gidajen tsaro da sauransu”.

 

Kamar mafi yawan wadanda suka rigaye shi bayyana ra’ayinsu, Bala Muhammed ya ce ya saɓawa doka haɗa waɗannan yara da manya a gidajen yari, wanda idan ba a bi a hankali ba, babu abin da hakan zai haifsar sai ƙarin ‘kangara’ ga yaran.

 

An tambayi Gwamnan me yasa tun tuni a matsayinsu na jagorori ba su ɗauki matakin bibiyar waɗannan yara da aka kama ba sai yanzu?.

 

Sai ya ce da farko babu wanda zai amince da tarzoma da fasa dukiyoyin gwamnati, musammam jagororin al’umma hakan barazana ce.

 

“Sai dai mu ba mu san waɗannan ƙananan yaran aka kama ba, sai da hotunansu suka bayyana, waɗansu ma almajirai ne da ke gaban malamansu, kuma kasan babu ƙidaya a irin wannan kamen.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid November 4, 2024 November 4, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Uncategorized

Hisbah Aikin Allah: Gwamna Amadu, Gwamnan Addini.

Attajdid Attajdid May 21, 2025
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan N712 domin mayar da Filin Jirgin Sama na MMIA na Legas sahun gaba a duniya
Isra’ila ta Kashe Mataimakin Shugaban Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza
Jirgin Yakin Isra’ila ya Harbi Wani Jariri Dan Wata 6 a Gaza
Aljeriya ta Buƙaci Faransa ta Amince ta Aikata Laifuka a Lokacin Mulkin Mallaka
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?