By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya
News

Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya

Attajdid
Last updated: 2024/10/19 at 9:04 PM
Attajdid Published October 19, 2024
Share
SHARE

Gamayya kungiyoyi matasan Arewancin Nigeria, ta tsakiya  ta dakatar da fafutikar da ta ke yi,  ta neman tsige Dr.Abdullahi Umar Ganduje daga matsayinsa na shugabancin jam’iyyar APC.

 

Shugaban gamayyar kungiyoyin, Hon Abdullahi Sale Zazzaga , ne ya bayyana hakan a wata hira da yayi da manema labarai a ranar laraba.

 

Zazzaga ya ce manyansu ne su ka ja hankalinsu dan su dakatar wannan fafitika musamman duba da cewar taron kwamatin zartarwa na jam’iyyar na karatowa.

 

Zazzaga ya ce, “komai da kaga ana yi , ana yi ne bisa dalili Muna siyasa dan neman yanci ne kuma bisa doron dalili.

 

Dalilin kuma shi ne domin cigaban yankinmu da al’umarmu da zaman lafiyar su da kuma bunkasar tattalin arzikinsu.

 

“Abinda ya faru shi ne, mun yi fafutika,kowa da yake fadin kasarnan ya san mun yi fafitika,kuma ba daina fafitika za mu yi ba.

 

“Muna wannna fafitika ne saboda ci gaban al’umma,amma sai dai komai da mu ke yi muna da manya. A cikin wannan tafiya da mu ke yi manyanmu sun kiramu sun zauna damu, kuma sun ce lokaci ya yi da za mu tsaya da wannnan fafutika saboda duk wanda ya kamata ya jimu ya jimu, wanda yakamata ya yi magana ya yi magana, sun umarce mu da dakatar da wannan fafitika tun da taron kwamatin zartarwar na jam’iyyar na karatowa nan da kwanaki.

 

“Sun ce mu jira muga me kwamatin zai yi akai, duk abin da NEC ta yanke daga nan sai mu san mu san matakin da za mu dauka na gaba.”

 

Idongari.ng

 

Mai rahoto;

Salihu Garba.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid October 19, 2024 October 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

An sake kama fursunoni 51 da suka tsere daga gidan yarin Maiduguri

Attajdid Attajdid November 12, 2024
MUHAMMAD DAHIR AHMAD YA KAI ZIYARA GIDAN RADIYON HADIN KAI DA KE MAIDUGURI
An Sayar da Wani Karamin Agogo na Titanic Akan Kudi Kusan, DALA MILIYAN 2
Isra’ila na Cigaba da Samun Matsin Lambar Tsagaita Wuta a Gaza 
INUWAR JAMA’AR AREWA. Saqo na Musamman game da Zanga Zangar Tsadar Rayuwa
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?