By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yankin Nijar yana Fama da Hare-haren ‘Yan Ta’adda
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Yankin Nijar yana Fama da Hare-haren ‘Yan Ta’adda
International News

Yankin Nijar yana Fama da Hare-haren ‘Yan Ta’adda

Attajdid
Last updated: 2024/09/19 at 6:32 AM
Attajdid Published September 19, 2024
Share
SHARE

Kamar Yadda majiyarmu daga jamhuriyar Nijar take tabbatar irin hare-haren a yankin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, ‘yan ta’addar da suka kai ɗaruruwa sun kashe sojoji biyar tare da jikkata wasu 25 a cewar rundunar.

Wani hari da aka kai a matsayin ramuwar gayya “ya kashe ‘yan ta’adda da dama” da ke da hannu a kisan sojojin, in ji rundunar.

Wasu jerin hare-hare na kwanton ɓauna da fashe-fashe a Jamhuriyar Nijar sun yi sanadiyar mutuwar sojoji akalla 12 tare da raunata wasu 30, kamar yadda rundunar sojin ta sanar a gidan talabijin na kasar a ranar Laraba.

A harin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, ‘yan ta’addar da suka kai ɗaruruwa sun kashe sojoji biyar tare da jikkata wasu 25 a cewar rundunar.

Hare-haren ramuwa ta ƙasa da na sama sun kashe “yan ta’adda fiye da 100”, in ji rundunar, ba tare da bayar da karin bayani kan maharan ba.A ranar Litinin, a yankin kudu maso yammacin Diffa mai fama da tashin hankali, inda ake yawan kai hare-hare daga kungiyar Boko Haram da kuma reshen kungiyar IS na yammacin Afirka, wasu bama-bamai da aka dasa sun kashe sojoji biyar da ke sintiri, kamar yadda kamfanin dillancin labaran AFP ya rawaito.

Wani harin da aka kai a matsayin ramuwar gayya “ya kashe ‘yan ta’adda da dama” da ke da hannu a kisan sojojin, in ji rundunar.A harin na baya-bayan nan, mayakan sabuwar kungiyar ‘yan adawa da ake kira Patriotic Movement for Freedom and Justice (MPLJ) sun kai wani samame a wani sansanin soji a yankin Agadez da ke arewacin kasar.

Rundunar ta ce sojoji biyu ne suka mutu sannan shida suka jikkata a harin na ranar Talata.Rundunar ta ƙara da cewa, “nan take aka fara gudanar da bincike domin zaƙulo maharan da suka gudu zuwa kan iyakar kasar Libya.

“Kungiyar ta MPLJ ta yi ikirarin cewa ta kashe sojoji 14 da Jandarmomi biyu a harin, sannan ta yi asarar mayaƙanta guda biyu.Ƙungiyar MPLJ, wadda aka ƙirƙira a watan Agusta, wani reshe ne na kungiyar ‘yan tawayen Patriotic Liberation Front (FPL) mai dauke da makamai, wacce ke fafatawa da gwamnatin mulkin soji don sakin hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 19, 2024 September 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Akalla An Sami Mutane 30 Sun Mutu a Ambaliyar Ruwan data Barke a Jahar Maiduguri.

Attajdid Attajdid September 12, 2024
Yan Houthi Sun Harbo Jirgin Amurka Mara Matuƙi MQ-9 a Yemen a Lokacin da Ake ci Gaba da Yaƙin Gaza
Ana Kokarin Cimma Yarjejiniyar Tsagaita Wuta a Gaza
Turkiyya da Masar suna da buƙatu iri ɗaya kan lamuran da suka shafi Falasɗinawa, kuma dukkansu suna son ganin Isra’ila ta gaggauta daina kai hare-hare a Gaza, a cewar Shugaba Recep Tayyip Erdogan.
MANJO JANAR FAYEZ AL-DUWAIRI YA CE HAR YANZU HUKUMOMIN LEKEN  ASIRIN ISRA’ILA DA NA AMURKA BASU IYA GANO MAFAKAR MAYAKAN GAZA.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?