Brigades na Al-Quds sun yi ruwan bama-bamai da manyan bindigogi a wurin taron motocin makiya da sojoji a arewa maso gabashin Khan Yunus a cikin hakane suka hango wani jirgin sama mai saukar ungulu don kwashe wadanda suka jikkata yayin da suke harba makaman atilari a wurin da ya nufa a Khan Yunis zuwa yanzu babu wani bayani da ya tabbatar da abin ya faru.
A wani hari da dakarun Hezbollah suka kai na ruwan bama-bamai a sansanin mayakan makiya a Zaoura da rokoki Katyusha.
At-tajdid News.




