By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yahudawa ‘Yan Kama-Wuri-Zauna Sun ƙona Wani Masallaci na Falasɗinawa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Yahudawa ‘Yan Kama-Wuri-Zauna Sun ƙona Wani Masallaci na Falasɗinawa
International News

Yahudawa ‘Yan Kama-Wuri-Zauna Sun ƙona Wani Masallaci na Falasɗinawa

Attajdid
Last updated: 2025/02/02 at 5:28 PM
Attajdid Published February 2, 2025
Share
SHARE

Wasu Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna sun ƙona wani masallaci a arewa maso yammacin birnin Jericho da ke Gaɓar Yammacin Kogin Jordan a ranar Lahadi, kamar yadda wani ɗan gwagwarmaya a yankin ya tabbatar.

 

Hasan Mleihat na kungiyar kare hakkin Larabawa makiyaya ya shaida cewa Yahudawan sun kuma ƙona wata tarakata a cikin al’ummar Mleihat Bedouin.

 

“Sun ƙona masallacin baki ɗaya, sai dai mazauna yankin sun yi ƙoƙarin kashe wutar da ta kama a tarakatar,” kamar yadda ya ƙara da cewa.

 

Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna sun kai hare-hare fiye da 2,970 a shekarar 2024 a kan Falasɗinawa da dukiyoyinsu a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da Isra’ila ta mamaye, kamar yadda alƙaluman Falasɗinu suka nuna.

 

Aƙalla Falasɗinawa 10 aka kashe tare da lalata bishiyoyin zaitun 14,000 a yayin harin.

 

Kimanin Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna 770,000 ne ke zaune a wurare 180 da suka mamaye a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.

TRT African Hausa.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid February 2, 2025 February 2, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

KANO PENSIONER DONATES GRATUITY FOR MOSQUE PROJECT 

Attajdid Attajdid January 21, 2025
Dangote vs Independent marketers? 
Yahudawan Sahyoniya  Sun Cigaban da Kai Hare-haren Kare Dangi a Gaza 
GAZA Massacre: Water Scarcity May Kill More Palestine.
Ƴanbindiga sun cinna wa gonaki wuta a jihar Zamfara
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?