Daga
Mujaheed Muhammad Tasi’u
An gabatar da shi ne karkashin jagarancin Jamaatut Tajdidul Islamy JTI tallafin kaya daga al’ummar musulmi zuwa ‘yan uwa na Maiduguri wadanda ambaliyar ruwa ta mamaye
Wannan kason farko ne daga cikin kayan da aka tura dasu daga Kano kuma sun iso wajen ‘yan uwa inda aka fara rabawa zuwa ga mutanan da ya dace.
Muna adduar Allah yasakawa duk wanda ya yi wani motsi cikin wannan aikin ko da shawarace
A madadin Shugaban Arewa maso Gabas (Bauchi,Yobe, Maiduguri)
Sheikh Muhammad Ahmad Mustapha.
At-tajdid News.




