By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SHIRIN SABON MAMAYA A GAZA: HANA ZAMA, KORA, DA ƘARA IYAKA
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > SHIRIN SABON MAMAYA A GAZA: HANA ZAMA, KORA, DA ƘARA IYAKA
International News

SHIRIN SABON MAMAYA A GAZA: HANA ZAMA, KORA, DA ƘARA IYAKA

Attajdid
Last updated: 2025/08/07 at 9:58 AM
Attajdid Published August 7, 2025
Share
SHARE

Wata sabuwa,

Rahoto daga tashar Channel 12 ta Isra’ila ya bayyana cewa rundunar sojin Isra’ila na shirin kaddamar da cikakken mamaya a birnin Gaza City, tare da shirin korar fiye da mutane 900,000 daga yankin.

 

Ana sa ran wannan mamaya za ta biyo bayan wasu makonni na shirye-shiryen dabarun tsaro da tsarin kai daukin gaggawa ga mutanen da za su rasa matsuguni.

 

Rahoton ya kuma ce ana ci gaba da tattaunawa a cikin kwamitin tsaron Isra’ila kan yiwuwar ƙara yankin da aka ware a matsayin buffer zone zuwa cikin yankin da Isra’ila ke iko da shi.

 

Ana hasashen za a kashe kimanin shekel biliyan ɗaya (shekara biliyan ɗaya na Isra’ila) wajen kafa sabbin cibiyoyin raba agaji ga waɗanda rikicin ya shafa.

 

Binciken ya kara da cewa ana sa ran Amurka za ta bayar da tallafin jin ƙai ga wannan sabon mataki, wanda kungiyoyi masu rajin kare hakkin bil’adama ke kalubalantar da cewa yana kara tsananta halin da al’umma ke ciki.

M.B.S. Gama

 

At-tajdid News

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 7, 2025 August 7, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Uncategorized

HUKUMAR TSARO TA KASA TAYI DARAR MIKIYA A OFISHIN NLC.

Attajdid Attajdid August 8, 2024
Israel-Palestine conflict
An Sami Mutuwar Mutane 94 a Karamar Hukumar Taura ta Jahar Jigawa Sanadiyar Kwacewar Tankar Mai
INTERNATIONAL DAY OF MENSTRUAL HYGIENE: “Exposing an age old stigma deeply rooted in our traditions”.  
Makomar Najeriya na hannun matasa
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?