Sabbin makamai masu linzami na Amurka da ta bawa Isra’ila ta ci gab da hallaka zirin Gaza…! Kafofin yada labaran yahudanci sun ruwaito daga ma’aikatar sojojin mamaya cewa jirgin na 500 a cikin jirgin saman Amurka ya sauka a karshen mako tare da daukar sabbin makamai da alburusai Kafofin yada labaran yahudawan sun kara da cewa “Isra’ila” ta karbi tan dubu 50 na kayayyakin yaki daga kasar Amurka tun daga Oktoba 7 zuwa yau akan yakar Gaza.
At-tajdid News.




