Majiya daga Isra’ila:Ta tabbatar da an kai sojoji 10 zuwa 15 zuwa asibitoci, wasu daga cikinsu na cikin mawuyacin hali suke bayan da aka yi musu luguden wuta da makami mai linzami anga jirage masu saukar ungulu 5 sun sauka a asibitocin Isra’ila dauke da sojojin da suka jikkata a yakin da ake yi a zirin Gaza.
At-tajdid News.




