By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: BAZAWARA TA KONE KANTA A JIGAWA.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > BAZAWARA TA KONE KANTA A JIGAWA.
News

BAZAWARA TA KONE KANTA A JIGAWA.

Attajdid
Last updated: 2024/08/23 at 2:24 PM
Attajdid Published August 23, 2024
Share
SHARE

Wata matar mai suna Fatsuma Bagobiri, mai shekaru 40 da haihuwa ta cinna wa kanta wuta, wanda hakan ya yi sanadin rasuwarta sakamakon munin konewar da ta yi.

Wanna lamarin ya faru a kauyen Garin Mallam dake yankin karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa a yammacin jiya

Da take tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai cikin wata sanarwa data futar ta hannun Jami’in Hulda da Jama’a a Rundunar Yansandan a Jihar Jigawa DSP Shi’isu Lawan, Rundunar Yansandan ta ce, ta samu rahoton faruwar lamarin ne da misalin karfe 7:40 na yammacin jiya (Alhamis),

Rundunar Yansandan ta ce nan take Jami’an ta, karkashin ofishin Baturen Yansanda na Guri, suka kai daukin gaggawa zuwa inda abin ke faruwa.

“Yansandan mu sun dauki a gaggauce, inda suka dauki matar zuwa Asibiti ce, daga bisani kuma bayan tabbatar da rasuwarta aka mika Gawarta ga iyalanta domin yi mata jana’iza,” A cewa sanarwar.

Binciken farko da Rundunar Yansandan ta gudanar ya nuna cewar, “Marigayiyar ta shiga cikin damuwa tun bayan rabuwar aurenta watannin baya,” Shi’isu lawan yayi karin haske.

Ya kuma ce, Kwamishinan ‘yan sandan jihar Jigawa, A.T Abdullahi ya ce, “Wannan mummunan lamari yana nuna mahimmancin magance matsalolin lafiyar kwakwalwa da kuma neman tallafi a lokuta masu wahala.”

bukaci ‘yan kasa da su mika al’amuransu ga Allah Ta’ala, su yi addu’ar neman albarka, da kuma neman jagora a wajen manya a kan al’amura masu sarkakiya.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 23, 2024 August 23, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

Attajdid Attajdid November 12, 2025
DAKARUN ISRA’ILA SUNA CI GABA DA MAMAYAR WURAREN  PALESDINAWA.
An tallafawa Wadanda Ambaliyar Ruwa ta Shafa a Jahar Jigawa.
Fiye da mutum 50 sun mutu bayan Isra’ila ta zafafa hare-hare a Gaza
Yau za a fafata wasan hamayya tsakanin Man Utd da Chelsea.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?