Yau za a fafata wasan hamayya tsakanin Man Utd da Chelsea.
United za ta yi fatan ci gaba da taka rawar gani a ƙarƙashin Van Nistelrooy, yayin da ita kuma Chelsea ke neman ci gaba da nuna bajinta a gasar Premier League.
@ AT-TAJDID NEWS
Mujahid Muhammad Tasiu




