‘Yar GwagwarmayaƊaruruwan masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa sun yi tattaki a birnin Washington na Amurka kan kisan da aka yi wa Baturkiya kuma Ba’amurkiya ‘yar gwagwarmaya Aysenur Ezgi Eygi a Nablus.Wani sojan Isra’ila ne ya yi kwanto ya harbi Ezgi Eygi a ka a Nablus a Gaɓar Yamma da aka mamaye ranar 6 ga Satumba.

Baturkiyar kuma Ba’amurkiya ‘yar gwagwarmaya, na zanga-zanga ne kan mamayar da Isra’ila ke yi, kafin sojojin Isra’ila su harbe ta da gangan.
TRT Afarka Hausa.
At-tajdid News.




