By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Sojojin Jamus Sun Kammala Tattare Yanasu-Yanasu Daga Jamhuriyar Nijar.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Sojojin Jamus Sun Kammala Tattare Yanasu-Yanasu Daga Jamhuriyar Nijar.
International News

Sojojin Jamus Sun Kammala Tattare Yanasu-Yanasu Daga Jamhuriyar Nijar.

Attajdid
Last updated: 2024/08/31 at 4:22 PM
Attajdid Published August 31, 2024
Share
SHARE

Tun a ƙarshen watan Mayu, ƙasar ta Jamus ta cimma matsaya da Nijar domin sahale wa sojojin na Jamus ɗin ci gaba da aiki da sansanin sojin samansu a Yamai babban birnin ƙasar har zuwa watan Agusta.

Sai dai tattaunawa domin ƙara wannan wa’adin ya ci tura, ganin cewa sansanin sojin ba zai ci gaba da samun kariyar gwamnatin ƙasar ba.

Manyan jami’an Nijar da na Jamus sun karanto wata sanarwa a ranar Juma’a domin sanar da kammala janye sojojin.“Wannan yarjejeniyar ba tana nufin kawo ƙarshen yarjejeniyar soji tsakanin Nijar da Jamus ba, hasalima ɓangarorin biyu za su ci gaba da ƙawance,” in ji su.

Jiragen ɗaukar kaya biyar ɗauke da sojojin Jamus 60 da kuma tan 146 na kayayyakin aiki sun sauka filin jirgi na Wunsdorf da ke Jamus a ranar Juma’a da misalin 6:30 agogon ƙasar inda suka samu tarbar sakataren harkokin tsaro na Jamus Nils Hilmer.

Tun Fabrairun 2016 Jamus ke kula da sansanin sojin wanda har an taɓa lokacin da yake ɗauke da dakaru 3,200.Nijar na ƙarƙashin mulkin soji tun bayan da sojojin ƙasar ƙarƙashin Janar Abdourahamane Tiani suka yi wa Mohamed Bazoum juyin mulki, wanda a halin yanzu aka yi wa ɗaurin talala.

Sojojin na Nijar sun juya wa ƙasashen Yamma da ke ƙawance da Nijar ɗin baya daga ciki har da Faransa da Amurka inda suka karkata akalar ƙawancensu zuwa ga Rasha da Iran.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 31, 2024 August 31, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

An kashe sojojin Isra’ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza

Attajdid Attajdid October 27, 2024
Amurka ta Gargadi Netanyahu Kada ya Kai Hari  
Mutum 7 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Titin Zariya-Kano
USAID Spent $3.5 Million For Water, Sanitation Facilities In Jigawa/Kano
Ba zamu taɓa ajiye makami ba, har sai an samar da ƙasar Falasɗinu-HAMAS
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?