By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI
News

AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI

Attajdid
Last updated: 2024/09/11 at 9:29 PM
Attajdid Published September 11, 2024
Share
SHARE

Har yanzu dai daruruwan mutane ne ke cigaba da yin hijira domin tsira da rayuwar su daga unguwannin su zuwa unguwannin makota sakamakon ambaliyar da take faruwa a cikin mafiya yawancin unguwannin cikin garin na Maiduguri.Wannan ambaliyar dai ta faru ne sakamakon mamakon ruwan sama da ake samu a wannan shekara, hakan ne ne ya sanya babban Damp na Alo ambaliya.

Zuwa yanzu dai kimanin unguwanni sama da ashirin da biyyar (25), Asibitoci, manyan kasuwanni, Masallatai, gami da manya manyan ma’aikatu na gwamnati da ke cikin garin ruwa ya mamaye su, Daga cikin unguwannin da ambaliyar ta mamaye sun hadar da:Fori, Galtimari, Lagos street, Gonge, Adam kolo, Shehuri North, Shehuri South, Gidan Sarki kofar fada, London ciki, Gangamari, Abba ganaram, Post office, Hausari, Wulari, Imam Malik, Federal Lowcost, Baga road, da kuma Shagari Lowcost.

Masallatai: masallatai da dama ambaliyar ta shafesu daga ciki kuwa har da babban Masallacin cikin gari na gidan Sarki (Shehuri’s Mosque) Daga cikin ma’aikatu na gwamnati kuwa sun hadar da:University of Maiduguri Teaching Hospital (UMTH), Borno State Specialist Hospital, Borno State House of Assembly, Maiduguri Metropolitan Council Secretariat, gami da gidan Zoo.

A bangaren kasuwanni kuwa ambaliyar ta mamaye kusan dukkanin manyan kasuwannin garin wadanda suka hadar da:Kasuwar Gamboru, Custom, Kasuwar Shanu, gami da Kasuwar Litinin (Monday Market ).

Abu muhd.

You Might Also Like

GOJE’S ELECTORAL WAR: THE CONFRONTATION WITH TINUBU, GOVERNOR INUWA, USMAN KUMO AND APC CANDIDATES AHEAD OF 2027.

Ex-IGP Abba Flag Off Senatorial Campaign. Vows To Discourage money politics

Geregu Power Plc Backs TinibuI Power Sector Reform

Over 178,000 Jigawa Families to Receive N11.58bn Federal Government Social Grant

SABO NAKUDU’S VICTORY: A TRIUMPH OF POLITICAL STRATEGY, ORGANIZATIONAL DEPTH, AND DEMOCRATIC LEGITIMACY

Attajdid September 11, 2024 September 11, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Breaking: Jigawa Imposes 24 Hours Curfew.

Attajdid Attajdid August 2, 2024
Jigawa Border Community Group Flagged-off Tree Planting Campaign To Tackle Environmental Degradation
Raila Odinga ya ce bai kamata a kakaba wa al ummar Africa shiga sahun abinda babu sa hannunsu aciki.
New Jigawa Immigration Service Boss, Vows To Promote ethical, Transparent Operation  
An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?