By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi
News

An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi

Attajdid
Last updated: 2024/09/01 at 6:03 PM
Attajdid Published September 1, 2024
Share
SHARE

Kamar yadda majiyar At-tajdid News tabbatar Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da naɗin Alhaji Haruna Yunusa Danyaya a matsayin sabon sarkin Ningi.

Sanarwar naɗin na ƙunshe cikin wata wasiƙa da sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Mohammed Kashim ya sanya wa hannu.Sanarwar ta ƙara da cewa gwamnan jihar, Bala Mohammed ne ya amince da naɗin sabon sarkin. Alhaji Haruna Yunusa Ɗanyaya shi ne babban ɗa ga marigayi sarkin Bauchi na 16, Alhaji Yunusa Ɗanyaya.

Sanarwar ta ƙara da cewa gwamnatin jihar Bauchi na da ƙwarin gwiwa kan sabon sarkin zai ci gaba da wanzar da zaman lafiya da haɗin kai da ci gaban masarautar da ma jihar baki ɗaya, kamar yadda mahaifinsa yake yi a baya.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 1, 2024 September 1, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

BURKINA FASO, NIJAR DA MALI SUN KAI KARAR KASAR UKRAINE  GABAN  MDD  AKAN ZARGIN TA’ADDANCI

Attajdid Attajdid August 21, 2024
Tallafin Kanyan Amfani da Aka Kaiwa Wadanda Ambaliyar Ruwan Maiduguri ta Shafa Daga Kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy (JTI)
Israel Surrender To Hozbullah For Ceasefire 
Ghana ta kama baƙin haure 2,000 a ƙoƙarinta na yaƙi da bara a ƙasar
WACECE JANNA JIHAD ❓
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?