By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamna Yusuf Ya Kaddamar Da Shirin Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mabukata Dubu 300
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamna Yusuf Ya Kaddamar Da Shirin Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mabukata Dubu 300
News

Gwamna Yusuf Ya Kaddamar Da Shirin Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mabukata Dubu 300

Attajdid
Last updated: 2024/12/25 at 6:08 AM
Attajdid Published December 25, 2024
Share
SHARE

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da shirin inshorar lafiya kyauta na ‘Abba Care Initiative’ da zummar inganta harkokin kiwon lafiya ga marasa galihu a Kano.

 

Marasa galihu sama da dubu 300 ne aka yi wa rajista a karkashin shirin, wadanda suka hada da mata masu juna biyu, da tsofaffi, da masu lalurar nakasa, da fursunoni da masu fama da cutar sikila.

 

Hukumar ba da tallafi na rashin lafiya ta jihar Kano (KCHMA) ce ke gudanar da shirin, inda take kula da kiwon lafiya kyauta a dukkan wuraren da aka keɓe a jihar.

 

Gwamna Yusuf ya jaddada cewa samun kiwon lafiya wani muhimmin hakki ne ga dukkan ‘yan kasa, inda ya yi alkawarin ci gaba da aiwatar da manufofin da suka ba da fifiko ga walwala da jin dadin al’ummar jihar.

 

“Wannan ci gaban wani muhimmin mataki ne na samar da tsarin kiwon lafiya ga al’ummar Kano, da nufin daukaka rayuwar dubban jama’a tare da samar da ingantacciyar al’umma.”

 

Shirin na ‘Abba Care Initiative’ ya nuni da yadda Gwamna Yusuf ya himmatu wajen kyautata rayuwar al’ummar jihar, tare da tabbatar da cewa ba a bar kowa a baya ba,wajen samun ingantaccen kiwon lafiya.

 

Mai rahoto;

M.B.Gama.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid December 25, 2024 December 25, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

TATTALIN ARZIKI

Attajdid Attajdid August 9, 2025
Sojojin Isra’ila na Sahyoniyya Sun Kai Hari Cikin Gidajan Fararan Hula a Gaza da Lebanon.
Mohamed Salah ya zama gwarzon ɗan wasan Gasar Firimiya a kakar bana
More than 900 Hajj pilgrims die in Saudi Arabia over excessive heat
Mutum 48 Suka Mutu Sakamakon hatsarin Tankar Mai a Jihar Nejan Nijeriya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?