By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Da Yuwar Wahalar Fetur Zata Kara Ta’azzara a Nigeria
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Da Yuwar Wahalar Fetur Zata Kara Ta’azzara a Nigeria
News

Da Yuwar Wahalar Fetur Zata Kara Ta’azzara a Nigeria

Attajdid
Last updated: 2024/09/02 at 5:09 PM
Attajdid Published September 2, 2024
Share
SHARE

Tun da fari kafofin watsa labarai sun ruwaito cewa bashin da ya yi yiwa NNPCL yana barazana ga tsarinsa na shigo da fetur Nijeriya.

Kamfanin mai na gwamnatin Nijeriya, Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) ya amince cewa “masu shigo da fetur” suna binsa “dimbin bashi”, wanda ya ce yana barazana ga ɗorewar tsarinsa na shigo da fetur ƙasar.

A wata sanarwa da mai magana da yawun NNPCL, Olufemi Soneye ya fitar ranar Lahadi, ya ce “ɗimbin bashin ya sanya matsi sosai kan kamfanin kuma yana barazana ga ɗorewar shigo da fetur”.

“Kamar yadda Dokokin Kamfanonin Man Fetur suka tanada, NNPCL zai ci gaba da sadaukawa a kan aikinsa na kasancewa madogara ta ƙarshe game da shigo da fetur, domin tabbatar da yalwar makamashi,” in ji sanarwar.

Sanarwar ta ƙara da cewa, “Muna haɗa kai sosai da hukumomin gwamnati da lamarin ya shafa da sauran masu ruwa da tsaki domin ci gaba da rarraba man fetur a faɗin ƙasar nan.

NNPCL ya fitar da sanarwar ce a daidai lokacin da ‘yan Nijeriya suke shafe awanni da dama suna layi a gidajen mai ba tare da samun fetur ba a galibin lokaci sakamakon ƙarancinsa a faɗin ƙasar.

Farashin lita ɗaya ta fetur ya ninka fiye da sau ɗaya tun bayan da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya janye tallafin man fetur a watan Mayu na shekarar 2023 a ranar da ya sha rantsuwar kama aiki, lamarin da ‘yan ƙasar ke gani shi ya haddasa tashin gwauron zabin da kusan komai ya yi a ƙasar.Yanzu haka dai ana sayar da lita ɗaya ta fetur a kusan N1000, a wasu sassan kasar amma duk da haka bai wadataba a kasar.

Nijeriya na cikin ƙasashen da suke samar da ɗanyen man fetur a duniya, sai dai ba ta iya tace shi sakamakon rashin aikin duka matatun manta, abin da ake ɗora alhakinsa kan rashawa da cin-hanci.

Sau da dama NNPCL yana cewa za a gyara matatun sannan su ci gaba da aiki, amma shiru kake ji.

TRT AFRIKA  HUASA.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid September 2, 2024 September 2, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

16 died, 3,936 Displaced By Flood In Jigawa.

Attajdid Attajdid August 14, 2024
Haɗarin Babbar Mota ya yi Ajalin Mutum 16 a Kano
Tallafin Kanyan Amfani da Aka Kaiwa Wadanda Ambaliyar Ruwan Maiduguri ta Shafa Daga Kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy (JTI)
Innalillahi Wa’innah Ilahi Raji’un…
Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?