By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kamfanin NNPCL Ya Fitar Farashin Man Fetur na Matatar Dangote a Nigeria
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kamfanin NNPCL Ya Fitar Farashin Man Fetur na Matatar Dangote a Nigeria
News

Kamfanin NNPCL Ya Fitar Farashin Man Fetur na Matatar Dangote a Nigeria

Attajdid
Last updated: 2024/09/16 at 9:46 AM
Attajdid Published September 16, 2024
Share
SHARE

Kamfanin mai na Nijeriya NNPCL ya fitar da sabon farashin da za a rinƙa sayar da man fetur a ƙasar bayan ya fara karɓar fetur ɗin daga matatar Dangote a ranar Lahadi.Kamfanin ya sanar da farashin ne a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin da safe.

NNPCL ɗin ya bayyana cewa a Jihar Borno da kewaye za a sayar da fetur ɗin har kan N1,019 kan kowace lita sai kuma Kaduna da Sokoto da Kano da wasu jihohin za a sayar da fetur ɗin kan N999.22.Sai kuma Abuja babban birnin ƙasar za a sayar da fetur ɗin kan 992.2Sai kuma jihar 0yo kan N960 sai Ribas 980 kan N960 kan kowace lita.

A cewar NNPCL, a Jihar Legas ne za a fi sayar da fetur ɗin a farashi mai rahusa inda za a rinƙa sayar da shi kan N950.22 kan kowace lita.Kamfanin na NNPCL ya tabbatar da cewa a wannan watan na Satumba zai biya kamfanin Dangote da dala domin ɗaukar man fetur, inda ya ce a ranar 1 ga watan Oktoba ne zai soma biya da naira.

Kamfanin na NNPC ya bayar da tabbacin cewa idan aka samu sabani game da farashin da aka yanke, za yi matuƙar godiya ga duk wani rangwamen da matatar Dangote za ta yi, wanda rangwamen zai je ga jama’a kai tsaye.

A cewar NNPCL, a Jihar Legas ne za a fi sayar da fetur ɗin a farashi mai rahusa inda za a rinƙa sayar da shi kan N950.22 kan kowace lita.

A ranar Lahadi 15 ga Satumba aka soma lodin kashi na farko na man fetur daga matatar mai ta Dangote da ke Legas.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 16, 2024 September 16, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

BREAKING: Ex-US President Donald Trump escapes assassination attempt [Video]

admin admin July 15, 2024
An Kashe Sama da Mutane 53600 a Palestine 
Zulum assesses flood destruction, shares relief to victims
An Yi Jana’izar Baturkiyya-Ba’amurkiya ‘Yar Gwagwarmaya Da Aka Kashe a Gabar Yammacin Kogin Jodan
TAJDIDIN SHEHU DAN FODIYO – TABBATAR DA ADDINI, NEMAN MULKI, KO KABILANCI? (4). SHEIKH AMINU ALIYU GUSAU
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?