By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SOJOJIN NIJERIYA SUN LALATA HARAMTATTUN MARATHON MAI 27 DA ƙWACE LITA 100,000 TA FETUR
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > SOJOJIN NIJERIYA SUN LALATA HARAMTATTUN MARATHON MAI 27 DA ƙWACE LITA 100,000 TA FETUR
News

SOJOJIN NIJERIYA SUN LALATA HARAMTATTUN MARATHON MAI 27 DA ƙWACE LITA 100,000 TA FETUR

Attajdid
Last updated: 2024/08/14 at 8:51 PM
Attajdid Published August 14, 2024
Share
SHARE

Yawan satar man fetur da fasa bututun mai, yana janyo cikas ga Nijeriya, kasar da ke kan gaba wajen samar da makamashi a nahiyar Afirka.

Sojojin Nijeriya sun lalata akalla haramtattun wuraren tace ɗanyen fetur 27 tare da kwace ɗanyen mai na sata, biyo bayan farmakin da suka kai a cikin makon nan a wuraren da ake haƙar mai a Kogin Delta da ke yankin yankin Neja, kamar yadda kakakin rundunar ya bayyana a ranar Laraba.Yawan satar man fetur da fasa bututun mai, yana janyo cikas ga Nijeriya, kasar da ke kan gaba wajen samar da makamashi a nahiyar Afirka.

Kazalika hakan na gurgunta harkokin fitar da kayayyaki zuwa kasashen ketare a shekarun baya-bayan nan, lamarin da ya gurgunta kudaden gwamnati inda hakan ya zama ɗaya daga cikin manyan ƙalubalen da Shugaba Bola Tinubu yake fuskanta.

Mukaddashin mai magana da yawun rundunar Danjuma Jonah Danjuma ya ce an kama kusan lita 100,000 ta danyen na sata a yayin samamen.An kuma kama wasu motoci uku maƙil da tataccen mai ba bisa ka’ida ba.Wannan samame na daga cikin ayyukan da ake ci gaba da yi na dakile satar man fetur, in ji Danjuma a wata sanarwa da ya fitar.

At-tajdid News

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 14, 2024 August 14, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamna Yusuf Ya Kaddamar Da Shirin Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mabukata Dubu 300

Attajdid Attajdid December 25, 2024
Kotu Ta Tasa keyar Wani  Alƙalin Bogi Gidan Gyaran Hali a Kano
Tsohon Shugaban Amuruka Ya Kamu Da Cutar Daji
TA’AZIYYA DA JAJANTAWA GA MUTANEN MAIDUGURI DAGA ALKALI SANUSI MUHAMMAD MAGAMI
Jigawa AFAN Vows To Fish out Suspected Fraudsters Extorting Farmers 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?