By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kotu ta soke tuhumar da ake yi wa mutanen da suka yi zanga-zanga a Nijeriya
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kotu ta soke tuhumar da ake yi wa mutanen da suka yi zanga-zanga a Nijeriya
News

Kotu ta soke tuhumar da ake yi wa mutanen da suka yi zanga-zanga a Nijeriya

Attajdid
Last updated: 2024/11/05 at 9:36 PM
Attajdid Published November 5, 2024
Share
SHARE

An soke ƙarar ce kwana guda bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci kotu ta saki ƙananan yara da aka gurfanar a gabanta, waɗanda suke cikin mutanen da gwamnatin tarayyar ƙasar ta zarga da cin amanar ƙasa – lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a ƙasar.

 

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke ƙarar da aka shigar a gabanta kan zargin da ake yi wa wasu ‘yan Nijeriya na cin amanar ƙasa bayan sun gudanar da zanga-zanga game da tsadar rayuwa mai taken #EndBadGovernance a watan Agusta.

 

Alƙalin Kotun, Mai Shari’a Obiora Egwuatu, a ranar Talata ya soke ƙarar bayan M. D Abubakar, lauyan Antoni Janar na Nijeriya ya shigar da buƙatar yin hakan.

 

Ya ɗauki matakin ne kwana guda bayan shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya umarci kotu ta saki ƙananan yara da aka gurfanar a gabanta, waɗanda suke cikin mutanen da gwamnatin tarayyar ƙasar ta zarga da cin amanar kasa – lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a ƙasar.

 

Kundin tsarin mulkin Nijeriya ya bai wa Antoni Janar na ƙasar, Lateef Fagbemi, damar janye ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar a gaban kotu ta hanyar karɓe lamarin daga hannun Babban Sufeton Rundunar ‘Yan sanda.

 

Daga nan ne Mai Shari’a Egwuatu ya soke ƙarar abin da ke nufin an wanke mutum 119 daga zargin da gwamnati ta yi musu na cin amanar ƙasa.

 

Ko da yake mutanen ba su bayyana a gaban kotun ba, alƙalin ya yi umarni a sake su daga gidan yari nan-take.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

You Might Also Like

GOJE’S ELECTORAL WAR: THE CONFRONTATION WITH TINUBU, GOVERNOR INUWA, USMAN KUMO AND APC CANDIDATES AHEAD OF 2027.

Ex-IGP Abba Flag Off Senatorial Campaign. Vows To Discourage money politics

Geregu Power Plc Backs TinibuI Power Sector Reform

Over 178,000 Jigawa Families to Receive N11.58bn Federal Government Social Grant

SABO NAKUDU’S VICTORY: A TRIUMPH OF POLITICAL STRATEGY, ORGANIZATIONAL DEPTH, AND DEMOCRATIC LEGITIMACY

Attajdid November 5, 2024 November 5, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa Commence Distribution of FG Palliative of 59,000 Bags of Rice, Maize Others

Attajdid Attajdid August 16, 2024
Gwamnatin Tarayya zata Kammala Gyara Hanyar Jirgin Kasa Abuja-Kaduna Cikin Kwanakinnan 10
Rasha ta kai hare-hare a Ukraine a ranar Kirsimeti
JTI Condoles Kano Govt, Family Over Aminu Dantata’s Death 
Jihar Kebbi Za Ta Fara Biyan Naira 75,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?