An garzaya da gomman mutane asibiti bayan sun jikkata sakamakon hare-hare ta sama da jiragen yaƙin Isra’ila suka kai kan Falasɗinawa a yankin Gaza da sanyin safiyar Talata, inda suka kashe mutum kusan ɗari huɗu.
Isra’ila ta keta yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza, wadda aka ƙulla a watan Janairu, bayan ta samu amincewar Amurka. TRT African Hausa.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.





