By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dakarun Kungiyar Gwagwarmayar Palastinu Sun Riki Wuta a Gabzawar da suke yi da Dakarun Isra’ila
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Dakarun Kungiyar Gwagwarmayar Palastinu Sun Riki Wuta a Gabzawar da suke yi da Dakarun Isra’ila
Uncategorized

Dakarun Kungiyar Gwagwarmayar Palastinu Sun Riki Wuta a Gabzawar da suke yi da Dakarun Isra’ila

Attajdid
Last updated: 2024/08/28 at 5:20 PM
Attajdid Published August 28, 2024
Share
SHARE

A wani samame na hadin gwiwa da bangarorin gwagwarmayar Falasdinawan suka kai a Gaza, inda suka kashe tare da jikkata sojojin yahudawan sahyoniya 6 ya zuwa lokacin da ake hada rahotan.Daga bangaran Mujahidan Al-Qassam sun yi nasarar kashe wasu sojojin yahudawan sahyoniya biyu da suka makale a wani gini da ke bayan dakin taro na Stars da ke kudancin unguwar Zaytoun a birnin Gaza.

Al-Quds Brigades,sun tayar da wani babban bam wanda aka dasa tare da motar sojojin mamaya ta kutsa kai cikin titin Al-Sikka (yankin Triangle) a unguwar Al-Zaytoun, gabashin birnin Gaza inda aka sami wadanda suka mutu da kuma jikkata alamarin da yasa an bukaci jami’an ceto.

Za a bayyana sunayen sojojin haya 163 da aka kashe a Gaza sun fito ne daga kasashe daban-daban, akasarinsu daga kasashen Turai, domin halartar kisan gillar da ake yiwa Falasdinawan da ba su da kariya a Gaza domin neman kudi.

Kungiyar gwagwarmayar Palastinu ta fitar da sanarwar gargadin masu adawa da ita a duk fadin yammacin kogin Jordan da kuma  gargadin ‘yan uwa masu gwagwarmaya a yammacin kogin Jordan da kada su yi amfani da wayoyi da hanyoyin sadarwa iri-iri masu saukin ganowa ta hanyar leken asirin sojojin Isra’ila don haka su yi amfani ta hanyar resistors su kai musu hari.

Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinu a Yammacin Gabar Kogin Jordan ta bayyana dakarun mamaya sun toshe hanyoyin zuwa asibitin Ibn Sina da ke Jenin tare da yiwa asibitin Khalil Suleiman kawanya.

Ma’aikatar kara da cewa an sami Shahidai 58 a Gaza da jikkata 131 suka  isa asibitoci a kisan kiyashin Sahayoniya na karun mutane 4 a cikin sa’o’i 24 da suka gabata.

Adadin wadanda Yahudawan  sahyoniyya suka kashe a Gaza ya karu zuwa shahidai 40,534 sannan wasu 93,778 suka samu raunuka tun bayan da aka fara yakin kisan kare dangi a ranar 7 ga Oktoba zuwa yau.

At-tajdid News.

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid August 28, 2024 August 28, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

PRESIDENT TINUBU APPOINTS CHAIRMAN OF NATIONAL HAJJ COMMISSION

Attajdid Attajdid August 19, 2024
Yahudawan sahyoniyya na Isra’ila Sun Kai Hari Wata Makaranta a Gaza da ya yi Sandiyar Mutuwar Mutane 22
YAN BINDIGA SUNKAI HARI UNGUWAR LADO DA KARO DAKE MALUNFASHI
Sakon zuwa ga Daliban Sheikh Bashir Nuhu Assalafy kashi na (36)
Auto crash kills 21 Kano Athletics, Govt Declared Monday Public Holiday 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?