By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SULHUN TSAGAITA WUTA TSAKANIN HAMAS DA ISRA’ILA – WA YA CIMMA MANUFOFIN SA, WAYE BAI YI BA?
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Books & Journal > SULHUN TSAGAITA WUTA TSAKANIN HAMAS DA ISRA’ILA – WA YA CIMMA MANUFOFIN SA, WAYE BAI YI BA?
Books & JournalNews

SULHUN TSAGAITA WUTA TSAKANIN HAMAS DA ISRA’ILA – WA YA CIMMA MANUFOFIN SA, WAYE BAI YI BA?

Attajdid
Last updated: 2025/01/22 at 4:27 PM
Attajdid Published January 22, 2025
Share
SHARE

Jiya Laraba ne da dare, 15 ga watan Rajab, 1446 AH, 15/01/2025, kasar Katar ta sanar da amincewar kungiyar Hamas game da sulhun tsagaita wuta da Isra’ila, ita kuma Amerika ta sanar da amincewar Isra’ila game da hakan. A yau ne Alhamis majalisar Isra’ila za ta zauna domin tattaunawa da amincewa da sulhun.

 

Yakin ya kwashe tsawon wata goma sha biyar, kwana 467. An rusa gine – ginen Gazzah kwata – kwata. An yi hasarar rayukan mutanen Gazzah fiye da dubu hamsin.

 

Idan ba wani abu ya shiga ba ana sa ran sulhun ya fara aiki ranar Lahadi in sha Allahu.

 

Sulhun mataki uku ne, amma yanzu a matakin farko ake. Matakin ya kunshi tsagaita wutar sati shida. A cikinsu za a saki fursunonin falasdinawa fiye da dubu, sannan Isra’ila za ta jaye sojojin ta daga cikin Gazza zuwa bakin boda. Ita kuma Hamas za ta saki fursunonin yahudawa talatin da uku, mata da tsoffi da marasa lafiya da matattu. Za a kuma ci gaba da shigar da abinci da sauran abubuwan bukata cikin Gazzah, mutane za su iya komawa garuruwansu da gidajen su ba tare da tsangwama ba, sannan za a iya fitar da masu munanan raunuka zuwa kasashen waje.

 

A mataki na biyu da na uku ana sa ran sakin fursunonin yahudawa gaba daya, da fursunonin falasdinawa masu yawan gaske, da ficewar sojojin Isra’ila gaba daya daga Gazzah, da kawo karshen yakin baki daya, da ci gaba da sake gina Gazzah.

 

Tambayoyin da za mu yi kokarin amsawa a wannan rubutu in sha Allahu sune:

– Hamas ta cimma manufofin ta na wannan yakin?

– Isra’ila ta cimma na ta manufofin?

 

Modibbon Gusau.

16/07/1446 AH.

16/01/2025 AC.

You Might Also Like

Jigawa NSCDC: 125 Prosecutions, 9,000 Guards Trained in 2025

Jigawa NUT Gets New Executive

Zanga-zanga ta ɓarke kan zargin sojoji da kashe mata a Adamawa

Jigawa Anti-Corruption Commission Decries Legal Delay , Recorded 479 Cases , in 2025

Pressure Mounts on Sule Lamido To Quiet PDP

Attajdid January 22, 2025 January 22, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

DA DUMI-DUMI: Iran Ta Fara Harba Makamai Masu Linzami Masu Tarin Yawa Cikin Isra’ila

Attajdid Attajdid October 1, 2024
’Yan sanda sun cafke ’yan fashi 6, sun ƙwato motocin sata 4 a Kano
Takunkumin Yunwa: AL-JAZEERA Ta Nemi Duniya Ta Kaiwa Yanjarida Dauki A Gaza
Turkish Airlines ya Koma Zırga-zırga Zuwa Syria Bayan Shafe Shekaru 11 da Dakatarwa
Irin Jiran Hare-haren da Dakarun Mukawama Suke Kaiwa Yahudawan Sahyoniya a Gaza
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?