By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami’a
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami’a
News

Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami’a

Attajdid
Last updated: 2025/08/26 at 10:30 AM
Attajdid Published August 26, 2025
Share
SHARE

Tsohon dan majalisar tarayya kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kira ga dalibai da su guji dogaro da fasahar nan ta zamani wato Artificial Intelligence da akafi sani da (AI) wajen rubuta bincike karatun karshe a jami’a.

 

Sanatan yayi Wannan kiran ne tare da jaddada cewa dogaro da AI wajen yin aikin kammala karatu na iya rage ingancin bincike tare da kawar da zurfin tunani da asalin fahimtar mutum da irin wadannan ayyuka ke bukata.

 

Ya ce, manufar aikin karshe ita ce a nuna irin ilimi, da bincike da kuma kwarewar dalibi a fannin da yake karantawa, amma amfani da AI wajen rubuta aikin zai iya lalata wannan manufa ta hakika.

 

Sanatan ya kara da cewa idan dalibai suka yi ta amfani da AI wajen aikin bincike a makaranta, hakan na iya zama barazana ga cigaban ilimi, tare da rage karfin tunani da kirkire kirkire da ake bukata domin ci gaban daliban a rayuwarsu.

 

Ya bukaci dalibai da su yi amfani da AI ne kawai a matsayin wata hanya ta taimako wajen samun bayanai, amma kada su yi amfani da ita kai tsaye wajen rubuta ayyukan da suke da muhimmanci wajen nuna hazakar su.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 26, 2025 August 26, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

MAAIKATAN JINYA SUN JANYE YAJIN AIKIN YAU

Attajdid Attajdid August 2, 2025
Kotun kolin Ghana ta yi watsi da hukuncin da kakakin majalisar dokokin ƙasar ya yanke a ranar 17 ga watan Oktoba, da ya kori wakilai huɗu daga majalisa.
JIGAWA Pays N733.5 Million TO 281 RETIREES
BORNO STATE POLICE COMMAND PRESS RELEASE 23RD NOVEMBER, 2024
Lessons From Iran Missile Attacks For Defending Against China’s Advanced Arsenal
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?