By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: MAAIKATAN JINYA SUN JANYE YAJIN AIKIN YAU
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > MAAIKATAN JINYA SUN JANYE YAJIN AIKIN YAU
News

MAAIKATAN JINYA SUN JANYE YAJIN AIKIN YAU

Attajdid
Last updated: 2025/08/02 at 5:11 PM
Attajdid Published August 2, 2025
Share
SHARE

Babbar ƙungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma a Najeriya ta sanar da janye yajin aiki na kwana bakwai da ta fara yi bayan cimma matsaya da gwamnatin tarayya.

 

Sun fara yajin ne a ranar Laraba bayan sun zargi gwamnatin ƙasar da kasa cika alƙawarin ƙara musu albashi da alawus-alawus, da ƙara yawan ma’aikata, da inganta wuraren aiki.

 

Shugaban ƙungiyar ta National Association of Nigeria Nurses and Midwives (NANNM), Haruna Mamman, ya shaida wa BBC cewa gwamnati ta bayar da umarnin cika akasarin buƙatun nasu.

 

“Saboda yarjejeniyar da muka cimma da kuma nuna jajircewarmu, mun jingine yajin aikin da muke yi na ƙasa baki ɗaya nan take,” in ji shi cikin wata sanarwa daban a yau Asabar.

 

A jiya Juma’a Ministan Lafiya na Najeriya Muhammed Ali Pate ya ce ƙungiyar ta amince da janye yajin aikin bayan yarjejeniyar da suka ƙulla.

 

Sanarwar ta nemi ‘ya’yan ƙungiyar su koma bakin aikinsu nan take.

 

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

At’tajdid News

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 2, 2025 August 2, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

ASUP Set To Resume Indefinite Strike 

Attajdid Attajdid October 10, 2024
Gov. Umar Namadi: Taking Jigawa to greater heights.
Sultan Flagg- Offf Zakkat  Distribution To Over 20,000 needy In Jigawa
HUKUMAR TSARO TA KASA TAYI DARAR MIKIYA A OFISHIN NLC.
Zenith Bank Donates N50 Million to Victims Of Jigawa Tanker Explosion 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?