Latest International News News
AN KASHE MUTANE 39,897 A GAZA TUN DAGA 7 GA WATAN OKTOBA NA SHEKARAR 2023 ZUWA YAU.
Majiyoyin kiwon lafiya na Al Jazeera yace an sami Shahidai 25 a…
DAGA FILIN WASANNI⚽️⚽️⚽️MANCHESTER CITY TA DAKE UNITED DA CI 8-7
Manchester City ta doke Manchester United a karawar da suka yi a…
YAHUDAWAN SAHYONIYYA SUNA KASARA MAKOMAR ILIMI A GAZA.
Kamar yadda Daraktan ofishin yada labarai na gwamnati a Gaza ya shaidawa…
AN HARBA MAKAMI MAI LINZAMI GA MASU SALLAR ASUBAHI YAU A GAZA.
A yau ne aka wayi gari da wani mumunan hari na makami…
MA’AIKATAR HARKOKIN WAJAN FALASDINU TA NEMI A MIKA SAMMACEN MINISTAN KUDIN ISRA’ILA BEZALEL SMOTRICH.
Tana kira ga kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa da…
AN FARA CIRE TSAMMANIN MUTANAN DA KUNGIYAR HAMAS TA KAMOSU A HARIN 7 GA WATAN OKTOBA 2024
Blinken: Yace za mu ci gaba da kare Isra'ila daga hare-haren kungiyoyin…
KUNGIYAR HAMAS TA ZABI YAHYA SINWAR A MATSAYIN SABON SHUGABANTA BAYAN SHAHADAR ISMAIL HANIYYAH.
An zabi Yahya Al-Sinwar ne tare da amincewar dukkan jagorori da shugabannn…
[LABARAI DAGA GAZA] TAKAITATTUN LABARAI GAME DA HALILIN DA AKE CIKI A GAZA
☆Dakarun Falasdinawa sun yi wa wata runduna ta musamman ta Isra'ila kawanya…
AN KASHE ISMA’IL HANIYEH SHUGABAN OFISHIN SIYASA NA KUNGIYAR HAMAS.
Hamas:An kashe shugaban kungiyar ne sakamakon wani hari na ha'incin sahyoniyawan da…


