Kamar yadda Daraktan ofishin yada labarai na gwamnati a Gaza ya shaidawa majiyarmu cewa,mamayar da yahudawan sahyoniyya suke yi a zirin Gaza ya lalata makarantu da jami’o’i sama da 112 da kuma kashe malaman jami’a sama da 100 sannan Sojojin mamaya sun kashe malamai sama da 500 dadi da Kari da gangan aka kashe duk wandanda suka fake a makarantu, kuma an maimaita irin wadannan sau 155.




