By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar yin Tituna a Wani Sashe na Jahar.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar yin Tituna a Wani Sashe na Jahar.
News

Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar yin Tituna a Wani Sashe na Jahar.

Attajdid
Last updated: 2024/08/25 at 6:43 AM
Attajdid Published August 25, 2024
Share
SHARE

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar da Aza Harsashin Aikin Titin Danbatta Zuwa Digwal da Titin  Wasai Zuwa Baita a Karamar Hukumar Minjibir.

Da yake kaddamar da aikin titin gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce titunan zasu taimakawa al’umar yankin wajen fito da amfanin gonarsu zuwa kasuwanni wanda hakan zai bunkasa tattalin arzikinsu da inganta al’amuran sufuri a yankin.

Aikin titunan guda biyu wanda suka kasance hadin gwiwa tsakanin gwamnatin jihar Kano da bankin bunkasa addinin musulunci na duniya zasu habaka cigaban yankin da farfado da ayyukan noma da kiwo da Inganta sufuri da kuma habaka tattalin arzikin al’uma.

Gwamna Abba Kabir Yusuf yace aikin titunan guda biyu wanda zasu lakume Sama na Naira biliyan biyu gwamna Abba Kabir Yusuf ya bada tabbacin za’a kammala su nan da watanni shida masu zuwa.

A wani cigaban kuma gwamna Abba Kabir Yusuf ya bude titin kilomita biyar da aka kammala a karamar hukumar Gezawa.

Da yake bude titin wanda aka kawata shi da fitulu masu amfani da hasken rana, gwamna Abba Kabir Yusuf yace gwamnatinsa zata cigaba da baza ayyuka a cikin birni da karkara domin cigaban al’umar jikar. 

Yayi i kira ga masu amfani da titin da su kauracewa gudun wuce sa’a da tukin ganganci.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 25, 2024 August 25, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnan Kano Eng. Abba Kabir ya Bara Kan Rade-raden Sabani Tsakaninsa da Jagoran Jam’iyyar NNPP

Attajdid Attajdid November 12, 2024
Dakarun Isra’ila Sun Sace ƙarin Falasɗinawa Bakwai
Zelensky Pitches His ‘Victory Plan’ to Ukrainian Lawmakers
JTI Commend Governor Namadi Over 143,500 Vulnarebles Health Insurance 
Duk da Dauki da Ake Kaiwa Gaza Ana Cigaba da Rasa Rayuka Sakamakon Takunkumin Yunwa da Isra’ila da Kawarta Amurka Suka Kakabawa Yankin Gaza 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?