Gabannin Babban zaben Amurka an kada kuri’ar wuri
An kammala kaɗa ƙuri’ar wuri a mafi yawan jihohin Amurka gabanin ranar Talata da mafi yawan al’ummar ƙasar za su fita zuwa rumfunan zabensu.
Kamala Harris da Donald Trump na ƙarƙare yaƙin neman zaɓensu a jihohi daban-daban.
@ AT-TAJDID NEWS
Mujahid Muhammad Tasiu




