By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kasar Saudiyya ta yi Alkawarin Taimakawa Kasar Nijeriya a Wasu Ɓangarori uku 
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Kasar Saudiyya ta yi Alkawarin Taimakawa Kasar Nijeriya a Wasu Ɓangarori uku 
International News

Kasar Saudiyya ta yi Alkawarin Taimakawa Kasar Nijeriya a Wasu Ɓangarori uku 

Attajdid
Last updated: 2024/11/13 at 3:57 PM
Attajdid Published November 13, 2024
Share
SHARE

Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed Bin Salman ya yi alkawarin cewa gwamnatin ƙasar za ta taimaka wa Najeriya wajen inganta tattalin arzikinta.

 

Yarima Bn Salman ya bayar da tabbacin ne bayan ganawa da Shugaban Najeriya Bola Tinubu a gefen taron ƙasashen Larabawa da Musulmi a birnin Riyadh, wanda aka kammala ranar Litinin.

 

A cewar wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga ya fitar, Mohammed ya yaba da irin tsare-tsaren farfaɗo da tattalin arziki da Tinubu yake ɗauka, inda ya ce irinsu Saudiyya ta ɗauka domin samun ci gaba lokacin da ya zama firaminista.

 

An shafe kimanin shekara ɗaya ana tattaunawa tsakanin Najeriya da Saudiyya kan batun zuba jarin tun bayan da aka kaddamar da kwamitin kula da harkokin kasuwanci tsakanin ƙasashen.BBC Hausa

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid November 13, 2024 November 13, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

CBN zai sayar wa ‘yan canji dala kan 1,580

Attajdid Attajdid September 7, 2024
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi
Trump na son ganawa da Putin da zarar ya shirya hakan
Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)
TUC To Construct 59 Housing Units For Workers 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?