By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi
News

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi

Attajdid
Last updated: 2024/11/19 at 6:31 AM
Attajdid Published November 19, 2024
Share
SHARE

Firaministan ya isa Nijeriya a ranar Asabar,  inda yasamu kyakykyawar tarba daga tawaga ta musamman ta Shugaba Bola Tinubu karkashin jagorancin ministan Abuja Nyesom wike.

 

An gudanar da kwarya- kwaryan fareti ga mista Modi a Fadar Shugaban Nijeriya kafin fara tattaunawa tsakanin su.

 

Wannan ne karo na farko da firaminista daga Indiya zai je Nijeriya tun bayan zuwan da Manmohan Singh ya yi zuwa ƙasar a shekarar 2007.

 

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu da Firaministan  lndiya Narendra Modi sun tattauna kan batun hadin gwiwa ta bangaren yaki da ta’addanci da tsaron cikin teku gami da sanar da juna bayanan sirri a jiya Lahadi 17 ga watan nuwamba.

 

Shugabannin biyu sun samu nasarar ganawa da juna ne a Fadar Shugaban Nijeriya dake Abuja, kamar yadda mai magana da yawun Shugaban Bayo onanuga yabayyana awata sanarwa da ya fitar.

 

A daidai lokacin da ake samun barazana a mashigar tekun Gunea da tekun Indiya, inda suka tattauna kan batun tsaro da kuma  yaki da ‘yan fashin teku.

 

Modi ya yiwa Nigeria alkawarin tai makawa Nigeria ta bangaren tsaro, inda ya bayyana cewa Indiya kasace amin tacciya wajen samar da kayayyakin tsaro.

 

An kammala tattaunawar da saka hannu kan batun yar jejeniya da kuma shirye shoryen na al ‘adu gamida habbaka dan gan takar kasashen ta bangarori  da dama.

Daga bisani Shugaban Nijeriya ya karrama mista Modi da lambar yabo ta GCON. Ƙarshen

 

Mai Rahoto;

Zainab SulaimanNaibawa.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid November 19, 2024 November 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Uncategorized

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

Attajdid Attajdid October 9, 2025
Isra’ila ta Kai Munanan Hare-hare a Gazza ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 153 a Cikin Awa 24.
Jigawa first lady distributes 60,000 exercise books to pupils In Jigawa
Matatar mai ta Ɗangote zata fara jigilar man fetur kyauta daga ranar Litinin mai zuwa
Harin ‘Yan Ta’adda Ya Kashe Sojojin Hadin Gwiwa Biyar a Arewa Maso Gabashin Najeriya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?