By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Isra’ila ta Kai Munanan Hare-hare a Gazza ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 153 a Cikin Awa 24.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Isra’ila ta Kai Munanan Hare-hare a Gazza ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 153 a Cikin Awa 24.
Uncategorized

Isra’ila ta Kai Munanan Hare-hare a Gazza ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 153 a Cikin Awa 24.

Attajdid
Last updated: 2025/05/18 at 5:56 PM
Attajdid Published May 18, 2025
Share
SHARE

Isra’ila ta Kai Munanan Hare-hare a Gazza ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 153 a Cikin Awa 24.

 

 

Adadin wadanda suka mutu sakamakon harin da Isra’ila ta kai a Gaza ya haura 153 a cikin sa’o’i 24 kacal, a cewar ma’aikatar lafiya ta Gaza. Isra’ila na shirin kai wani gagarumin farmaki a yankin Falasɗinawa da ta yi wa ƙawanya, inda aka kashe fiye da mutum 53,000, galibi mata da yara tun daga watan Oktoban 2023.

 

Fiye da mutane 300 ne aka kashe tun daga ranar alhamis ɗin da ta gabata, ciki har da waɗanda ke zaune a wuraren da ake kira “yankuna masu aminci,” in ji jami’an kiwon lafiya na Falasdinu, wanda hakan ya kasance mafi muni a yakin tun bayan kawo ƙarshen tattaunawar tsagaita bude wuta a watan Maris na 2025.

 

A wani rahotan da At-tajdid News ta samu daga yankin gabas ta tsakiya ya bayyana Isra’ila ta ƙaddamar da wani sabon farmaki ta ƙasa a arewaci da kudancin Gaza inda ta yi masa laƙabi da “Operation Gideon’s Chariots”.

Wannan na zuwa ne bayan Isra’ilar ta kashe fiye da mutum 153 a cikin kwana guda.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid May 18, 2025 May 18, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

An Sami Tirjiya Mai Tsanani Tsakanin Dakarun Hezbollah da sojojin Isra’ila  a Lebanon

Attajdid Attajdid October 22, 2024
Jigawa AFAN Vows To Fish out Suspected Fraudsters Extorting Farmers 
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan zai kai ziyarar aiki ta kwana biyu Rasha a ranar Litinin
MALAM AMINU ALIYU GUSAU TAFSIR 2 GA RAMADAN 1443/2022
Kotu ta soke tuhumar da ake yi wa mutanen da suka yi zanga-zanga a Nijeriya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?