By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: AN HARBA MAKAMI MAI LINZAMI GA MASU SALLAR ASUBAHI YAU A GAZA.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > AN HARBA MAKAMI MAI LINZAMI GA MASU SALLAR ASUBAHI YAU A GAZA.
International News

AN HARBA MAKAMI MAI LINZAMI GA MASU SALLAR ASUBAHI YAU A GAZA.

Attajdid
Last updated: 2024/08/10 at 9:33 AM
Attajdid Published August 10, 2024
Share
SHARE

A yau ne aka wayi gari da wani mumunan hari na makami mai linzami da yahudawan sahyoniyya su kai kan sahun masu ibada a lokacin sallar asubahi a makarantar Al-Tabaeen da ke unguwar Al-Daraj, lamarin da ya yi sanadin shahidar fiye da mutane 100 tare da jikkata wasu mutane da dama.

Matsayar Hamas: Ta bayyana hakan a matsayin “Kisan kiyashin da aka yi a makarantar Al-Taba’een a matsayin babban laifi ne da yake kara ta’azzara a cikin jerin laifukan da ‘yan Nazi suka aikatawa a Gaza” ta kara da cewa “Kisan kiyashin da aka yi a makarantar tabbatacce ne karara ya farune  daga gwamnatin yahudawan sahyoniya da kuma ci gaba da yakin da suke yi da al’ummar Palastinu”  “Sojojin mamaya suna haifar da munanan kalamai wanda ba na gaskiyaba ga fararen hula da makarantu da kuma asibitoci.

“Hamas ta tabbatar da cewa karuwar laifukan yahudawan sahyoniya a zirin Gaza ba za su ci gaba ba idan ba tare da goyon bayan Amurka ba, wanda ya sa Washington ta zama abokiya a cikinta.

“Ma’aikatar Harkokin Wajen Masar ta ce Kisan Falasdinawa da gangan, wata kwakkwarar shaida ce ta rashin san kawo karshen yakin da Isra’ila take kawa a Gaza.Ma’aikatar Harkokin Wajen Jordan tayi Allah wadai da kakkausar harshe akan harin bam da Isra’ila ta kai a makarantar Al-Tabaeen, wanda ke dauke da mutanen da suka rasa rayukansu da matsugunansu a unguwar Al-Daraj da ke zirin Gaza.Ma’aikatar tsaron farar hula a Zirin Gaza ta kara da cewa an kai harin kan benaye biyu na makarantar, na farko da aka yi wa mata gidaje, kuma na kasan dakin taron addu’o’i ne ga ‘yan gudun hijirar.

An kai hari kan cibiyoyi 13 da ake  tsugunar da ‘yan gudun hijirar tun farkon wannan wata. Muna kira ga duniya da ta sa baki cikin gaggawa don dakatar da kisan kiyashin da ake yi wa fararen hula marasa tsaro a matsuguninsu.

Mai rahoto;

Musa Badamasi Gama.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 10, 2024 August 10, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

ACTING CHIEF OF ARMY STAFF COMMISSIONS NIGERIAN ARMY CIVIL MILITARY COOPERATION SPECIAL INTERVENTION PROJECT IN ITESIWAJU COMMUNITY ILORIN

Attajdid Attajdid November 27, 2024
BAYANI NA MUSAMMAN KAN HULDA TSAKANIN MICROSOFT DA HUKUMAR LEEKEN SIRRI TA ISRA’ILA
Kareto Attack : Borno Stands with the Armed Forces – Gov Zulum
Ana barazanar mika ɗan jarida Mustafa Ayash daga Hollanda zuwa Isra’ila — zanga-zangar neman sakin sa da kare ‘yancin jarida
Rundunar RSF ta Sudan da ƙawayenta sun ƙulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a ƙasar
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?