By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: AN FARA CIRE TSAMMANIN MUTANAN DA KUNGIYAR HAMAS TA KAMOSU A HARIN 7 GA WATAN OKTOBA 2024
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > AN FARA CIRE TSAMMANIN MUTANAN DA KUNGIYAR HAMAS TA KAMOSU A HARIN 7 GA WATAN OKTOBA 2024
International News

AN FARA CIRE TSAMMANIN MUTANAN DA KUNGIYAR HAMAS TA KAMOSU A HARIN 7 GA WATAN OKTOBA 2024

Attajdid
Last updated: 2024/08/07 at 8:27 AM
Attajdid Published August 7, 2024
Share
SHARE

Blinken: Yace za mu ci gaba da kare Isra’ila daga hare-haren kungiyoyin da ake yaki da su, kuma za mu ci gaba da kare sojojinmu abokan hadin gwiwa kuma sun isar.Hare-hare da yawa za su kara haifar da hatsari da sakamako wanda babu wanda zai iya yin hasashen ko sarrafa su, Tattaunawar da aka yi game da wadanda aka yi garkuwa da su a Gaza ta kai matakin karshe kuma dole ne bangarorin su kammala yarjejeniyar kamar yadda ya kamata nan ba da jimawa ba. Biden ya amince da shugaban Masar da Sarkin da Qatar kan wajabcin kammala shawarwarin da suka kai matakin karshe ba za a manta da cewa Amurka ba za ta amince da kai hare-hare kan mambobinta a yankin.Cibiyar nazarin yakin Amurka ta ce yakin da aka kwashe watanni 10 ana yi a zirin Gaza babu alamun kawo karshensa.

Mai rahoto;Musa Badamasi Gama.

At-tajdid News

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 7, 2024 August 7, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Hon Badaru Abubakar Donates N20 Million To Jigawa Floods Victims

Attajdid Attajdid August 24, 2024
A yau Yahudawan  sahyoniya sun Kashe Mutane Fiye da 50 da ya Hada da Kanan Yara a Gaza
Martanin Qatar Akan Harin da a ka Kaiwa Jagororin Hamas Doha Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra’ila ta kai wa Doha. Ya ce Isra’ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba. Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra’ila ta zama ƙasa marar bin ƙa’ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki ɗaya cikin haɗari. Haka zalika, an aika da saƙo ga Majalisar Ɗinkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a ɗauka domin mayar da martani kan harin. Firayim Ministan Qatar, wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen ƙasar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da roƙon Amurka, amma duk da haka Isra’ila ta yi aiki da nufin lalata ƙoƙarin sulhu. Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari ɗaya kan rashin imanin Netanyahu. A Gaza Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra’ila. Cikin waɗanda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza. Mai rahoto; M.B.S.Gama. At-tajdid News.
MULHIDAI A KAFOFIN SADARWA.
Kasar Saudiyya ta yi Alkawarin Taimakawa Kasar Nijeriya a Wasu Ɓangarori uku 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?