Latest International News News
Ana Kyamar Musulmai a Kasashan Turai Sabo da Yakin da Ake yi Yankin Gabas-ta-tsakiya
Kusan rabin Musulman da ke rayuwa a Turai na fuskantar nuna wariyar…
Shugabannin Duniya Sun yi Allah Wadai da Harin Ta’addanci da Aka Kai Turkiyya
Shugabanni daga ƙasashen duniya sun yi tur da Allah wadai da harin…
Yahudawan Sahyoniyya Sun Kashe Saban Shugaban Hezbollah
Kungiyar Hezbollah ta tabbatar da cewa Isra'ila ta kashe Hashem Safieddine, wanda…
Abin da ya Kamata ku Sani Kan ƙungiyar da Putin ke Karɓar Baƙuncinta: BRICS
Shugabannin ƙasashen duniya 24 sun hallara a ƙasar Rasha a ranar Talata…
Shugaba Paul Biya ya Koma Kamaru Bayan Shafe Makonni ba ya nan
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya sauka a babban filin jiragen sama…
An Sami Tirjiya Mai Tsanani Tsakanin Dakarun Hezbollah da sojojin Isra’ila a Lebanon
Mayakan Hezbollah sun gwabza kazamin fada da sojojin kasa na Isra'ila a…
An Jikkita Sojojin Isra’ila 23 a Gaza da Lebanon
Aƙalla ƙarin sojojin Isra'ila 23 sun sami raunuka a arangamar da aka…
Isra’ila ta Kai Sabbin Hare-hare ta Sama a Kudancin Beirut
Rundunar sojin Isra'ila ta kai sabbin hare-hare ta sama a Beirut, inda…
Yahudawan sahyoniyya na Isra’ila Sun Kashe Mutane 87 a Beit Lahia na Gaza
Adadin mutanen da harin Isra'ila ya kashe a Beit Lahia da ke…


