Latest News News
Gwamnatin tarayya ta Sha alwashin ta na yin amfani da nagarta da kwazon matasan Najeriya wurin ciyar da tattalin Arzikin kasar nan gaba.
Da yake jawabi yayin bude Taron Damar samun ayyukan yi na shekarar…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin Naira miliyan 5 da fili ga kowanne daga cikin iyalan ‘yan wasa 22 da suka rasu
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin…
Yadda ’yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4
Yadda ’yan bindiga suka sace Zamfarawa 150 a cikin kwana 4 ’Yan…
Kwamishinan sufuri na jahar Kano Ibrahim Namadi ya sauka daga Kai mukamin sa
Kwamishinan sufuri na jahar Kano Ibrahim Namadi ya sauka daga Mukaminsa…
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa duk ma’aikatan lafiya da gwamnati ta ɗauki nauyin karatunsu yin aikin shekara biyu a yankunan karkara bayan kammala karatu.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa…
Yahudawan sahyoniya Sun Kai Hari Asibitin UNRWA a Gaza Duk da Cigaba da Nuna Kyamar da Duniya Take Nunawa
Yahudawan sahyoniya Sun Kai Hari Asibitin UNRWA a Gaza Duk da Cigaba…
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan N712 domin mayar da Filin Jirgin Sama na MMIA na Legas sahun gaba a duniya
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan N712 domin mayar da Filin Jirgin…
Gwamnatin tarayya ta ce ta kudiri aniyar aiwatar da sauye-sauye da za su kyautata walwala da kwarewar ma’aikatan Jinya
Gwamnatin tarayya ta ce ta kudiri aniyar aiwatar da sauye-sauye da…


