By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin Naira miliyan 5 da fili ga kowanne daga cikin iyalan ‘yan wasa 22 da suka rasu
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin Naira miliyan 5 da fili ga kowanne daga cikin iyalan ‘yan wasa 22 da suka rasu
News

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin Naira miliyan 5 da fili ga kowanne daga cikin iyalan ‘yan wasa 22 da suka rasu

Attajdid
Last updated: 2025/08/07 at 10:32 AM
Attajdid Published August 7, 2025
Share
SHARE

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da gudunmawar kudi kimanin Naira miliyan 5 da fili ga kowanne daga cikin iyalan ‘yan wasa 22 da suka rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da su a lokacin da suke dawowa daga gasar wasannin motsa jiki ta kasa a jihar Ogun.

 

Yan wasan da suka wakilci Kano a watan Yunin bana sun samu lambobin zinare shida, da azurfa 13, da tagulla 10 kafin rasuwarsu a garin Dakatsalle da ke karamar hukumar Bebeji mai tazarar kilomita 50 daga Kano.

 

Wadanda suka rasun sun hada da ’yan wasa, kociyoyi, dan jarida, ma’aikatan lafiya, direbobi da kuma makanikai.

 

Mai baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf shawara kan dabarun yada labarai, Ibrahim Adam, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ta shafin Facebook a ranar Laraba.

Nura Abubakar Musa

 

At’tajdid News

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 7, 2025 August 7, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnatin Katsina ta Bayar da Umarnin Rufe Makarantun Koyon Aikin Lafiya Masu Zaman Kansu

Attajdid Attajdid October 22, 2024
EndBadGovernance# Jigawa first Lady Advocates Inculcating Moral Discipline To Children#
SOJOJIN MAMAYA SUN KAI HARI SANSANIN ‘YAN GUDUN HIJIRA NA BALATA.
MASU FAFUTUKA A KENYA SUN YI ZANGA-ZANGA AKAN GAZA
Sunan Muhammad ya Sake Zama Kan Gaba a Sunayen da Ake Raɗawa Jarirai a England Wales
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?