By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Rahotanni daga Palasɗinu sun bayyana cewa Isra’ila ta kai wani sabon hari a Zirin Gaza da nufin kashe kakakin rundunar Hamas, Abu Obaidah
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Rahotanni daga Palasɗinu sun bayyana cewa Isra’ila ta kai wani sabon hari a Zirin Gaza da nufin kashe kakakin rundunar Hamas, Abu Obaidah
International News

Rahotanni daga Palasɗinu sun bayyana cewa Isra’ila ta kai wani sabon hari a Zirin Gaza da nufin kashe kakakin rundunar Hamas, Abu Obaidah

Attajdid
Last updated: 2025/08/30 at 10:30 PM
Attajdid Published August 30, 2025
Share
SHARE

Jaridun ƙasa da ƙasa sun ruwaito cewa dakarun Isra’ila sun kai hari ta sama kan wani wuri da ake zargin kakakin Hamas na ɓoye, duk da cewa har yanzu ba a tabbatar da ko an samu nasarar jikkata ko kashe shi ba.

Abu Obeida ya kasance ɗaya daga cikin fitattun muryoyin Hamas tun farkon rikicin, yana fitar da sakonni kan ci gaban yaƙin da kuma mayar da martani ga Isra’ila.

Tun bayan da yaƙin ya ƙara tsananta a Gaza, Isra’ila ta zage damtse wajen neman manyan jagororin Hamas da nufin raunana karfin ƙungiyar.

Sai dai har yanzu babu wata sanarwa a hukumance daga Hamas ko Isra’ila da ke tabbatar da makomar Abu Obeida bayan wannan farmaki.

 

At’tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 30, 2025 August 30, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

KARNUKA YAN BINDIGA SUNYI KALACE DA JARIRAI A ZAMFARA

Attajdid Attajdid May 14, 2025
TATTALIN ARZIKI
Nijeriya Tana Son Sayen Jiragen Yaƙi 34 da Helikwaftoci Don ƙarfafa Yaƙi da Ta’addanci
Governor Namadi Lifts Suspension on Embattled Jigawa Commissioner Special Duties 
SOKE YUNKURIN GYARA KUNDIN TSARIN MULKI DOMIN KARFAFA SHARI’AH DA MAJALISAR WAKILAI TA YI.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?