Allah ya yima Mai Martaba Sarkin katsinan Gusau Alh. Dr. Ibrahim Bello O.F.R Rasuwa bayan jinyar da yayi a Asibiti Dake Birnin Tarayyah Abuja,
Za’ayi Sallar jana’izar sa yau Juma’a da misalin Karfe 2:30pm a Babban Masallacin Juma’a na Garin Gusau.
Muna miqa saqon Ta’aziyyar Rashin wannan Bawan Allah Mai son Addini, Allah ya gafarta masa yasa Aljannah ce Makomarsa, Allah ya Bamu Haquri Rashin sa..
Daga: Zaharaddeen Zarumee Gusau.
At’tajdid News




