Hamas:
Tana kira al’ummar duniya da su gudanar da gangamin jama’a mafi girma a dukkan manyan biranen duniya a ranakun Juma’a, Asabar da Lahadi har sai an wargaza katangar da take kewaye da Gaza da kuma kawo karshen yunwa a Gaza.
Suna kira da a gudanar da zanga-zanga da zaman dirshan a gaban ofisoshin jakadancin Isra’ila da ofisoshin jakadancin Amurka a fadin duniya don dakatar da aikata laifukan yaki da kakabawa Mutanan Gaza yunwa.
Abin da ke faruwa a Gaza wani yanayi ne da bil’adama ba taba ganin irinsaba da kuma kokarin canzawa mutane ra’ayoyinsu na rashin goyon bayan Gaza da kuma rashin yin aiki domin dakatar da yakin kisan kiyashi da yunwa a yankin Gaza.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




