By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Wakilan Kasashan Afarka Sunyi Kausasan Bayanai a Taron Majalisar Dinkin Duniya Karo na 79
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Wakilan Kasashan Afarka Sunyi Kausasan Bayanai a Taron Majalisar Dinkin Duniya Karo na 79
International News

Wakilan Kasashan Afarka Sunyi Kausasan Bayanai a Taron Majalisar Dinkin Duniya Karo na 79

Attajdid
Last updated: 2024/09/28 at 12:23 PM
Attajdid Published September 28, 2024
Share
SHARE

Wakilan Kasashan Afarka Sunyi Kausasan Bayanai a Taron Majalisar Dinkin Duniya Karo na 7 a birnin New York na Amurka Akan Kisan Kiyashi da Isra’ila Take Yi a Yankin Gaza

 

 

Taron zauren Majalisar Dinkin Duniyar na wannan shekarar ya zo da wani sabon salo dangane da irin furuce-furucen, wadanda shugabannin kasashen nahiyar Afirka suka gabatar cike da burin kawo sauyi cikin gaggawa.

 

Kama daga sababbin jini kamar Bassirou Diomaye Faye na Senegal da mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima da suka halarci taron da galibi  shugabannin kasashe ne kadai ke hawa mambarin zauren majalisar, har zuwa Cyril Ramaposa da ke takun saka da gwamnatin Isra’ila.

 

An dai taba alli kan bukatun kashin kai da suka shafi kasashen nahiyar Afirka har zuwa matsayin Afirka a yakin Gaza da kuma halin da ake ciki a Lebanon, kai har ma da wakilcin Afirka a Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ya kasance jigon kalaman shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio.

 

Kalaman da Shugaba Cyril Ramaposa na Afirka ta Kudu ya jaddada a jawabinsa da ya gabatar a zauren majalisar. Dangane da batun yakin Gaza kuwa, shugaban Afrika ta Kudu ya yi jawabi da kakkausar murya ta la’akari da rawar da kasarsa ke takawa wajen kawo karshen yakin a daftarin da hukumomin Pretoria suka gabatar a kotun Kasa da Kasa ta Duniya da ke The Hague na kasar Holland.

 

Sai dai ra’ayi ya bambanta tsakanin Ramaposa da takwaransa na Angola Joao Lourenco da ya ce, Isra’ila na da damar kare kanta daga duk wata barazana amma akwai bukatar kare fararen hula. Rashin hukunci da danniya da wariyar launin fata har ma da rashin adalci na neman jefe duniya cikin rudani a wannan karni da ya kamata ace an mayar da hankali wajen tabbatar ci gaban zaman lafiyar duniya, a cewar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniy Antonio Guterres.

 

Rikice-rikice kama daga yakin basarar Sudan da na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da tasirin yakin Rasha da Ukraine a Afrika da kuma kalubalen da kungiyar ECOWAS ke fuskanta, na bukatar daukin kasashen duniya.

 

Mai rahoto

Mustapha Garba Usman

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 28, 2024 September 28, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Rahotanni daga Palasɗinu sun bayyana cewa Isra’ila ta kai wani sabon hari a Zirin Gaza da nufin kashe kakakin rundunar Hamas, Abu Obaidah

Attajdid Attajdid August 30, 2025
TA’AZIYYA DA JAJANTAWA GA MUTANEN MAIDUGURI DAGA ALKALI SANUSI MUHAMMAD MAGAMI
An Kashe Sama da Mutane 53600 a Palestine 
Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar
MENENE AIKIN KUNGIYAR (HAMAS)????
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?