Wani jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadin cewa jarirai 14,000 a Gaza za su iya mutuwa cikin sa’o’i 48 idan ba su samu agajin gaggawa ba, yayin da Isra’ila ke ci gaba da sanya wa Gaza takunkumi da kai hare-hare, sannan adadin wadanda suka mutu ya kusan kai wa 53,600.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




