By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dr Kwankwaso Na Gab Da Komawa APC
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Dr Kwankwaso Na Gab Da Komawa APC
News

Dr Kwankwaso Na Gab Da Komawa APC

Attajdid
Last updated: 2025/07/22 at 12:29 PM
Attajdid Published July 22, 2025
Share
SHARE

Babban Jigon Jamiyyar NNPP kuma shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Santa Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yiwuwar yin aiki tare da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinibu, wadda hakan ke nuni da shirinsa na komawa Jamiyyar APC maimulki.

 

Dr Kwankwaso ya bayyana hakan ga manema labarai bayan ganawar sirri da ya yi da shugaban kasar a fadarsa dake Aso Rock.

 

Dr Kwankwaso na daga cikin yansiyasar da Shugaban kasar ya dade Yana zawarcinsu don karfafa tasirinta a Arewacin Nijeriya.

 

Haka kuma sauke shugaban riko na Jamiyyar APC ta kasa Dr Abdullah Umar Ganduje ana ganinsa a wani mataki na share hanyar shigar Kwankwaso cikin Jamiyyar APC

 

I dan Kwankwaso ya amince da tayin da Shugaban Tinibu ya yi masa ana harsashen cews Gwamnan Kano Engr Abba Kabir da sauran mukarraban gwamnatinsa zasu bishi zuwa Jamiyyar ta APC.

 

Tuni dai magoya bayan tsohun Shugaban APC Dr Abdullah Ganduje suka Fara nuna kyamarsu da wanna auren zoben, kasancewar Kwankwaso Tsoho abokin adawarsu ne.

 

Haka acikin kungiyar ta kwankwasiyya akwai masu adawa da shin kulla kawance da APC ganin sun dade suna sukar gwamnatin Jamiyyar Kan gazawa wajen inganta rayuwar “yan Najeriya.

 

Rahoto

Garba Muhammad

Attajdid News

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid July 22, 2025 July 22, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Wadata Nigeria Da Makamashin Mara Illa

Attajdid Attajdid September 3, 2025
Red Cross ta ce ta kwashe jami’an tsaron DR Kongo fiye da 300 daga Goma
Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa
SSCE/NECO 18 Years Limit: No, Prof Mamman, No!
Sojojin Isra’ila: Sojoji da jami’ai 695 ne aka kashe tun farkon yakin da ake yi a Gaza.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?