By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Shekaru Biyun da Aka Shafe Ana Yaƙi Mafi Muni a Duniya  ya sa Sudan ta ɗaiɗaice
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Shekaru Biyun da Aka Shafe Ana Yaƙi Mafi Muni a Duniya  ya sa Sudan ta ɗaiɗaice
International News

Shekaru Biyun da Aka Shafe Ana Yaƙi Mafi Muni a Duniya  ya sa Sudan ta ɗaiɗaice

Attajdid
Last updated: 2025/04/19 at 5:40 AM
Attajdid Published April 19, 2025
Share
SHARE

Yaƙi tsakanin sojojin Sudan da dakarun RSF ya mayar da birane maƙabartu, sannan ya sa ana barin gawawwaki a yashe ba tare da an binne su ba. Garuruwa da dama sun zama kufai.

 

Kimanin 30% na ‘yan Sudan sun gudu daga gidajensu.

 

Ƙungiyoyin agaji sun yi gargaɗin cewa ainihin adadin waɗanda suka mutu zai iya haura abin da ake bayar da rahoto — ba a iya shiga wurare da dama, sannan rashin hanyoyin sadarwa ya ɓoye ainihin ta’annatin da ake yi.

 

Rashin imanin da ake yi a zahiri yake, amma mai yiwuwa abin da muka sani bai taka kara ya karya ba. TRT African hausa.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid April 19, 2025 April 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

SHEKARU 64 DA SAMUN ‘YANCI

Attajdid Attajdid October 1, 2024
Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)
An Gabatar da Taron Farfado da Harkokin Ilimi na Yankin  Karamar Hukumar Bagwai
GOV. LAWAL PRESENTS N545 BILLION 2025 ‘RESCUE BUDGET 2.0’ TO ZAMFARA ASSEMBLY, PRIORITIZES SECURITY, HEALTH AND EDUCATION
Trump ya Nuna Shakku Kan Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Gaza
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?