By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An Gabatar da Taron Farfado da Harkokin Ilimi na Yankin  Karamar Hukumar Bagwai
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > An Gabatar da Taron Farfado da Harkokin Ilimi na Yankin  Karamar Hukumar Bagwai
News

An Gabatar da Taron Farfado da Harkokin Ilimi na Yankin  Karamar Hukumar Bagwai

Attajdid
Last updated: 2025/01/06 at 5:16 PM
Attajdid Published January 6, 2025
Share
SHARE

An yi kira ga Shugabannin Makarantun Firamare dana Sakandire a yankin Karamar Hukumar Bagwai da su cigaba da bada gudunmawarsu wajen ganin yara na zuwa makarantunsu akan lokaci.

 

Shugaban Karamar Hukumar Bagwai, Injiniya Bello Abdullahi Gadanya ne yayi kiran a wajen taron Farfado da harkokin ilimi na yankin wanda hukumar ilimin Bai Daya ta jihar Kano ta jagoranta a cibiyar yada addinin muslinci dake karamar hukumar.

 

Shugaban daga nan ya Kara da cewa karamar hukumar ta samarwa da dalibai yan asalin yankin gurbin karatu su kimanin dari 100 a manyan makarantun dake jihar nan dan  inganta rayuwar matasan yankin .

 

A nasa jawabin shugaban hukumar ilimin Bai Daya ta jihar Kano, Alhaji Yusif Kabir wanda Daraktan Kudi da Gudanarwa ta Ma’aikatar ta wakilta, Hajiya Mariya Hodi Adam ta ce akwai matsaloli da ya kamata a duba a  fara magancesu , inda ta Kara da cewa a Mafi yawancin lokuta  sukan kai ziyara makarantu su tarar  babu malami da Dalibai.

 

Hajiya  Mariya Hodi  ta ja hankalin malamai da su mai da hankali wajen gudanar da ayyukansu na koyo da koyarwa domin sauke nauyin da ke kansu.

 

Sakataren ilimin na yankin Malam Mustapha  Lawan Majingini na daga Cikin  wadanda suka gabatar da Jawabi a lokacin ziyarar  a inda ya godewa shugabannin Hukumar Ilimin Bai Daya ta jihar Kano bisa wannan ziyara ta karfafa guiwa da su kawo Karamar Hukumar.

 

Majingini ya Kuma bayar da tabbacin cewa Malaman  Makarantun Firamare dana Sakandire dake fadin Yankin  za suyi kyakkyawan amfani da abubuwan da suka saurara tare da ci gaba da bayar da gudunmawarsu wajen ganin ilimi na ci gaba da samin  tagomashi a Karamar Hukumar ta Bagwai.Radio Kano.

 

 

Mai rahoto;

M.B.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid January 6, 2025 January 6, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

EU prepares new sanctions for Russia after Putin’s absence at Istanbul

Attajdid Attajdid May 17, 2025
Harin Boko Haram ya tilasta wa ɗaruruwan mutane tserewa a Borno
Menene Manufar Halittar Dan Adam a bayan kasa
Kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy (JTI) Yankin Kano ta Gabas ta Gabatar da Taron Karawa Juna Sani Akan Tarbiyya da Shaye-shaye Kayan Maye
{AMBALIYAR RUWA} MUTUM 129 SUN MUTU YAYIN DA SAMA DA 120 SUKA JIKKATA A NIJAR.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?