By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An Jefa Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a a Amurka Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Gazza Yayin da ‘Yan Isra’ila Suke cikin Razani
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > An Jefa Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a a Amurka Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Gazza Yayin da ‘Yan Isra’ila Suke cikin Razani
International News

An Jefa Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a a Amurka Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Gazza Yayin da ‘Yan Isra’ila Suke cikin Razani

Attajdid
Last updated: 2025/01/21 at 7:08 AM
Attajdid Published January 21, 2025
Share
SHARE

An samu jafa kuri’ar jin ra’ayin jama’a na Jami’ar Harvard da Harris Foundation mutane kashi 21% na masu jefa kuri’a Amurka sun goyi bayan Hamas da kashi 87% ‘yan jam’iyar Democrats da 81% ‘yan jam’iyar  Republican wadanda  suka goyi bayan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza kashi 57% na Amurkawa masu jefa kuri’a sun tabbatar da cewa Hamas ta amince da yarjejeniyar saboda Trump, sannan kuma kashi 43% sun danganta hakan da Biden.

 

Kafar yada labaran Isra’ila ta kawo yadda Jami’an Isra’ila sukayi matukar kaduwa a lokacin da suka ga yadda aka sako wadanda aka yi garkuwa da su a cikin jama’a a gaban mayakan Hamas a tsakiyar Gaza. Jami’an Isra’ila za su sanar da masu shiga tsakani cewa wurin da aka sako mutanen kamar yadda aka yi ba a yarda da shi ba.

Jaridun yahudawan sun yi sharhi kan al’amuran siyasar makomar Netanyahu bayan kawo karshen yakin Gaza, da suka hada da shari’ar da aka yi masa kan laifukan cin hanci da rashawa, da wargajewar gwamnatin hadin gwiwa, da kuma gagarumin koma baya.

 

Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya bayyana cewa “Yakin ya kare kuma yana da kyau a kawo karshensa, kuma dole ne a aiwatar da yarjejeniyar da masu garkuwa da mutane suka yi gaba daya.”

Ben Gvir ya ce “Matakin tarihi na Trump na dage takunkumin da gwamnatin Biden ta kakaba wa mazauna Yammacin Kogin Jordan kuma gyara ne ga zaluncin da ya dau shekaru ana aiwatarda shia yankin”

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid January 21, 2025 January 21, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Saƙon da Mahamat Deby ya ce mu kawo wa Tinubu game da yaƙi da Boko Haram – Nuhu Ribadu

Attajdid Attajdid November 19, 2024
Gwamna Yusuf Ya Kaddamar Da Shirin Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mabukata Dubu 300
Makomar Najeriya na hannun matasa
Yau Shugabannin Tsaron Afrika 54 ke taro a Abuja
Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Kaddamar yin Tituna a Wani Sashe na Jahar.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?