‘Yan gudun hijira na ƙabilar Rohingya aƙalla biyu ne suka mutu, cikinsu har da wani yaro, yayin da gobara ta lalata ɗaruruwan matsugunai a sansaninsu da ke Cox’s Bazar a ƙasar Bangladesh, a cewar kafofin watsa labarai da kuma hukumar UNHCR ranar 24 ga watan Disamba.
Mai Rahoto;
Mujahid Muhammad Tasiu.
At-tajdid News.




