By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Shuwagabannin Hamas na Siyasa Sun Canja Salo a Kasashan Kitare
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Shuwagabannin Hamas na Siyasa Sun Canja Salo a Kasashan Kitare
International News

Shuwagabannin Hamas na Siyasa Sun Canja Salo a Kasashan Kitare

Attajdid
Last updated: 2024/11/20 at 3:07 PM
Attajdid Published November 20, 2024
Share
SHARE

Ɗaya daga cikin manyan jagororin Hamas da ba sa zama a cikin Gaza, Khali al-Hayya, da sauran waɗanda suke shige wa ƙungiyar gaba a tattaunawa da sauran al’amuran shugabanci sun bar birnin Doha, kamar yadda gwamnatin Qatar da wani babban jami’in gwamnatin Falasɗinu suka bayyana.

 

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Qatar ya ce yanzu ofishin Hamas ba ya wani aiki sosai saboda Qatar ta dakatar da yunƙurin da take yi na shiga tsakani domin samar da maslahar tsagaita wuta a Gaza, duk da cewa ta ce ba wai ta rufe ofishin ba ne baki ɗaya.

 

Jami’in gwamnatin Falasɗinun ya shaida  cewa jagororin na Hamas sun canja salonsu a yankin, kuma za su daina bayyana inda suke domin kiyaye mutuncin ƙasashen da suke zaune.

 

Amma sun ce akwai alamu Hayya na Turkiyya domin ya sha yin tafiya zuwa ƙasar a cikin watanni biyu da suka gabata.

 

Jami’in ya ƙara da ewa Qatar ba ta kori ‘yan Hamas ba, amma dai ya ce ƙasar na taka-tsantsan ne domin gudun shiga matsala da gwamnatin Amurka. BBC Hausa.

 

Mai rahoto;

Ibrahim Usman Adam.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid November 20, 2024 November 20, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa

Attajdid Attajdid August 19, 2025
Turkiyya ta yi tur da harin da Isra’ila ta kai kan tawagar Hamas a Qatar
Ko gwamnoni duka za su koma APC ba zai hana mu kayar da Tinubu a 2027 ba — Babachir
To ease inflation, FG proposes temporary Zero-Duty on food imports.
EU To Support 130,000 Children Back To School In Jigawa
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?